Ƙidaya 2:32 - Littafi Mai Tsarki32 Jimillar yawan Isra'ilawa da aka rubuta su a yadda suke ƙungiya ƙungiya, su dubu ɗari shida da uku da ɗari biyar da hamsin ne (603,550). အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202032 Waɗannan su ne Isra’ilawan da aka a ƙidaya bisa ga iyalansu. Dukansu da suke a sansani, mutane 603,550 ne. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |