Ƙidaya 19:8 - Littafi Mai Tsarki8 Shi kuma wanda ya ƙone karsanar, sai ya wanke tufafinsa, ya yi wanka da ruwa, shi ma zai ƙazantu har zuwa maraice. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20208 Dole mutumin da ya ƙone ta yă wanke rigunarsa, yă kuma yi wanka, shi ma zai kasance da ƙazanta har yamma. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |