Ƙidaya 19:17 - Littafi Mai Tsarki17 “Don a tsarkake ƙazantar, sai a ɗiba daga cikin tokar hadaya don zunubi a cikinsa, sa'an nan a zuba ruwa mai gudu. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202017 “Ga wanda ya ƙazantu kuwa, a ɗiba toka daga hadaya ta ƙonawa ta tsarkakewa, a zuba a cikin tulu, sa’an nan a zuba ruwa mai gudu a kansu. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |