Ƙidaya 18:18 - Littafi Mai Tsarki18 Naman kuwa zai zama naka, duk da ƙirji na kaɗawa da cinyar dama da aka miƙa su hadaya ta kaɗawa. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202018 Namansu zai zama naka, haka ma ƙirji na kaɗawa da cinyar dama za su zama naka. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |