Ƙidaya 17:11 - Littafi Mai Tsarki11 Haka kuwa Musa ya yi yadda Ubangiji ya umarce shi. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202011 Musa kuwa ya aikata kamar dai yadda Ubangiji ya umarce shi. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |
A duk lokacin da 'yan'uwanku daga birane suka kawo muku maganar wata shari'a, wadda ta shafi zub da jini, ko karya shari'a, ko umarni, ko dokoki, ko farillai, sai ku koya musu, don kada su aikata laifi a gaban Ubangiji, don kada hasala ta same ku, ku da 'yan'uwanku. Abin da za ku yi ke nan, don kada ku yi laifi.