43 Sai Musa da Haruna suka tafi wajen ƙofar alfarwa ta sujada.
43 Sai Musa da Haruna suka je gaban Tentin Sujada,
Da taron jama'ar suka haɗa kai gāba da Musa da Haruna, sai suka fuskanci alfarwa ta sujada. Ga girgije yana rufe da alfarwar, ɗaukakar Ubangiji kuwa ta bayyana.
Ubangiji kuwa ya yi magana da Musa, ya ce,
Sai Haruna ya koma wurin Musa a ƙofar alfarwa ta sujada, gama annobar ta ƙare.