Ƙidaya 16:29 - Littafi Mai Tsarki29 Idan mutanen nan sun mutu kamar yadda mutane suke mutuwa, idan abin da yakan sami kowa shi ne ya same su, to, ba Ubangiji ne ya aiko ni ba. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202029 In waɗannan mutane sun mutu kamar yadda mutane suke mutuwa, in abin da yakan sami kowa shi ne ya same su, to, ba Ubangiji ne ya aiko ni ba. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |