Ƙidaya 16:19 - Littafi Mai Tsarki19 Sai Kora ya tara dukan taron jama'a a bakin alfarwa ta sujada, ya zuga su su tayar wa Musa, da Haruna. Sai ɗaukakar Ubangiji ta bayyana ga dukan taron jama'ar. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202019 Sa’ad da Kora ya tara mabiyansa don su yi hamayya da Musa da Haruna a ƙofar Tentin Sujada, sai ɗaukakar Ubangiji ta bayyana ga dukan taron. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |