Ƙidaya 16:18 - Littafi Mai Tsarki18 Sai kowannensu ya ɗauki farantinsa, ya zuba wuta a ciki, sa'an nan ya zuba turaren wuta, suka tsaitsaya a bakin ƙofar alfarwa ta sujada tare da Musa da Haruna. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202018 Sai kowane mutum ya ɗauki farantinsa, ya sa wuta da kuma turare a ciki, suka tsaya da Musa da Haruna a ƙofar Tentin Sujada. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |