Ƙidaya 15:41 - Littafi Mai Tsarki41 Gama ni ne Ubangiji Allahnku, na fisshe ku daga ƙasar Masar domin in zama Allahnku. Ni ne Ubangiji Allahnku.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202041 Ni ne Ubangiji Allahnku, da ya fitar da ku daga Masar, don in zama Allahnku. Ni ne Ubangiji Allahnku.’ ” အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |