Ƙidaya 15:39 - Littafi Mai Tsarki39 Tuntu zai zama musu abin dubawa don su riƙa tunawa da dukan umarnan Ubangiji su aikata su, don kada su bi son zuciyarsu, da sha'awar idanunsu yadda suka taɓa yi. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202039 Tuntayen za su zama muku abin dubawa don ku riƙa tunawa da dukan umarnan Ubangiji, don kada ku bi son zuciyarku, da sha’awar idanunku yadda kuka taɓa yi. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |