33 Sai suka kai shi wurin Musa, da Haruna, da dukan taron jama'a.
33 Waɗanda suka gan shi, suka kawo shi wurin Musa da Haruna da dukan taro,
Sa'ad da Isra'ilawa suke jeji, sai aka iske wani yana tattara itace a ranar Asabar.
Aka sa shi a gidan waƙafi domin ba a bayyana abin da za a yi da shi ba tukuna.
Za su yi wa mutane shari'a koyaushe, amma kowace babbar matsala sai su kawo maka, ƙaramar matsala kuwa su yanke da kansu. Da haka za su ɗauki nauyin jama'a tare da kai don ya yi maka sauƙi.