Ƙidaya 15:31 - Littafi Mai Tsarki31 gama ya raina maganar Ubangiji, ya karya umarninsa. Hakika za a kashe mutumin nan, alhakin zunubinsa, yana wuyansa. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202031 gama ya rena maganar Ubangiji, ya kuma karya umarninsa. Tabbatacce za a kashe wannan mutum, alhakinsa laifinsa kuwa yana wuyansa.’ ” အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |