Ƙidaya 15:28 - Littafi Mai Tsarki28 Firist kuwa zai yi kafara a gaban Ubangiji saboda mutumin da ya yi kuskuren, gama ya yi zunubi ba da saninsa ba, za a kuwa gafarta masa. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202028 Firist zai yi kafara a gaban Ubangiji saboda mutumin nan da ya aikata laifi ba da gangan ba, in kuwa an yi kafara saboda shi, za a gafarta masa. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |