Ƙidaya 15:27 - Littafi Mai Tsarki27 Idan bisa ga kuskure wani mutum ya yi zunubi, sai ya ba da 'yar akuya bana ɗaya ta yin hadaya don zunubi. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202027 “ ‘Amma in mutum ɗaya ne kaɗai ya yi laifi ba da gangan ba, dole yă kawo akuya domin hadaya don zunubi. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |