18 waɗannan ka'idodi domin Isra'ilawa su kiyaye a ƙasar da zai ba su.
18 “Ka yi magana da Isra’ilawa, ka ce musu, ‘Sa’ad da kuka shiga ƙasar da ina kai ku,
waɗannan ka'idodi domin Isra'ilawa su kiyaye su a ƙasar da zai ba su.
In curin farko tsattsarka ne, haka sauran gurasar ma. In kuma saiwa tsattsarka ce, haka rassan ma.
Ubangiji ya ba Musa
Sa'ad da suke cin amfaninta, sai su miƙa hadaya ta ɗagawa ga Ubangiji.