12 Bisa ga yawan abin da aka shirya, haka za a yi da kowannensu bisa ga adadinsu.
12 Haka za a yi da kowannensu bisa ga abin da aka shirya.
Haka za a yi da kowane bijimi, ko rago, ko ɗan rago, ko bunsuru.
Haka dukan waɗanda suke 'yan ƙasa za su yi in za su ba da hadayar da akan yi da wuta don yin ƙanshi mai daɗi ga Ubangiji.