Ƙidaya 14:6 - Littafi Mai Tsarki6 Sai Joshuwa, ɗan Nun, da Kalibu, ɗan Yefunne waɗanda suke tare da masu leƙo asirin ƙasar, suka yayyage tufafinsu. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20206 Yoshuwa ɗan Nun da Kaleb ɗan Yefunne waɗanda suke tare da masu leƙo asirin ƙasar, suka yayyage tufafinsu အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |