Ƙidaya 14:11 - Littafi Mai Tsarki11 Sai Ubangiji ya ce wa Musa, “Har yaushe mutanen nan za su raina ni? Har yaushe za su ƙi gaskata ni, ko da yake na aikata alamu a tsakiyarsu? အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202011 Ubangiji ya ce wa Musa, “Har yaushe mutanen nan za su rena ni? Har yaushe za su ƙi gaskata da ni, duk da yawan mu’ujizan da nake yi a cikinsu? အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |