Ƙidaya 12:6 - Littafi Mai Tsarki6 Ya ce, “Ku ji abin da zan faɗa! Idan akwai annabawa a cikinku, nakan bayyana gare su cikin wahayi, in kuma yi magana da su ta cikin mafarki. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20206 sai ya ce, “Ku ji abin da zan faɗa, “Duk lokacin da akwai annabin Ubangiji a cikinku, nakan bayyana kaina gare shi cikin wahayi, in yi magana da shi cikin mafarkai. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |