Biblia Todo Logo
အွန်လိုင်း သမ္မာကျမ်းစာ

- ကြော်ငြာတွေ -




Ƙidaya 11:34 - Littafi Mai Tsarki

34 Don haka aka sa wa wurin suna Kibrot-hata'awa, wato makabarta, gama a can ne aka binne mutanen nan makwaɗaita.

အခန်းကိုကြည့်ပါ။ ကော်ပီ

Sabon Rai Don Kowa 2020

34 Saboda haka aka kira wannan wuri Kibrot Hatta’awa, gama a can ne aka binne mutanen nan makwaɗaita.

အခန်းကိုကြည့်ပါ။ ကော်ပီ




Ƙidaya 11:34
6 ပူးပေါင်းရင်းမြစ်များ  

“Kun kuma tsokano Ubangiji ya husata a Tabera, da a Masaha, da a Kibrot-hata'awa.


To, ai, waɗannan abubuwa gargaɗi ne a gare mu, kada mu yi marmarin mugayen abubuwa, kamar yadda suka yi.


Da suka tashi daga jejin Sinai, sai suka sauka a Kibrot-hata'awa.


Daga Kibrot-hata'awa mutanen suka yi tafiya zuwa Hazerot, a can suka sauka.


Suka tashi daga Kibrot-hata'awa suka sauka a Hazerot.


Sai Allah ya yi fushi da su. Ya karkashe ƙarfafan mutane, Da samarin Isra'ila na gaske!


ကြှနျုပျတို့နောကျလိုကျပါ:

ကြော်ငြာတွေ


ကြော်ငြာတွေ