Ƙidaya 11:32 - Littafi Mai Tsarki32 Sai mutane suka tashi suka yi ta tattara makware dukan wannan yini, da dukan dare, har kashegari duka. Wanda ya tattara kaɗan, ya tara garwa metan. Suka shanya abinsu kewaye da zangon. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202032 Dukan yini da dukan dare da kuma kashegari, mutane suka fito suka tattara makware. Ba wanda ya kāsa tara ƙasa da garwa goma. Sai suka shanya abinsu kewaye da sansanin. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |