Ƙidaya 11:10 - Littafi Mai Tsarki10 Musa ya ji mutanen suna ta gunaguni ko'ina a cikin iyalansu, kowane mutum a ƙofar alfarwarsa. Ubangiji kuwa ya husata ƙwarai. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202010 Musa ya ji mutanen suna ta gunaguni ko’ina a cikin iyalansu, kowane mutum a ƙofar tentinsa. Ubangiji kuwa ya husata ƙwarai, sai Musa ya damu. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |