7 Amma idan za a kira jama'a ne sai a yi busa da ƙarfi amma banda faɗakarwa.
7 In don a tara jama’a ne, sai a busa kakaki, amma ba da irin alama ɗaya ba.
Ku busa ƙaho, ku yi gangami, A cikin Sihiyona, tsattsarkan dutsen Allah! Duk mutanen ƙasar za su yi rawar jiki, Domin ranar Ubangiji tana zuwa, ta yi kusa.
'Ya'yan Haruna, maza, firistoci, su ne za su busa kakakin. “Kakakin za su zama muku ka'ida ta din din din cikin dukan zamananku.