Ƙidaya 10:35 - Littafi Mai Tsarki35 Duk kuma lokacin da akwatin zai tashi, sai Musa ya ce, “Ka tashi, ya Ubangiji, ka sa maƙiyanka su warwatse, ka sa waɗanda suke ƙinka su gudu gabanka.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202035 Duk kuma sa’ad da akwatin ya kama hanya, sai Musa ya ce, “Ka tashi, ya Ubangiji! Ka sa maƙiyanka su warwatse; masu ƙinka kuma su gudu a gabanka.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |