27 Shugaban rundunar kabilar mutanen Naftali Ahira ne, ɗan Enan.
27 Ahira ɗan Enan kuma shi ne shugaban kabilar Naftali.
Shugaban rundunar kabilar mutanen Ashiru Fagiyel ne, ɗan Okran.
Wannan shi ne tsarin tafiyar Isra'ilawa bisa ga rundunansu sa'ad da sukan tashi.