26 Shugaban rundunar kabilar mutanen Ashiru Fagiyel ne, ɗan Okran.
26 Fagiyel ɗan Okran ne shugaban ɓangaren kabilan Asher,
A ƙarshe sai ƙungiyar mutanen Dan da take bayan dukan zangon, ta tashi, ƙungiyoyinsu suna biye. Shugaban rundunarsu Ahiyezer ne, ɗan Ammishaddai.
Shugaban rundunar kabilar mutanen Naftali Ahira ne, ɗan Enan.