24 Shugaban rundunar kabilar mutanen Biliyaminu Abidan ne, ɗan Gideyoni.
24 Abidan ɗan Gideyoni kuma shi ne shugaban ɓangaren kabilar Benyamin.
Shugaban rundunar kabilar mutanen Manassa Gamaliyel ne, ɗan Fedazur.
A ƙarshe sai ƙungiyar mutanen Dan da take bayan dukan zangon, ta tashi, ƙungiyoyinsu suna biye. Shugaban rundunarsu Ahiyezer ne, ɗan Ammishaddai.