23 Shugaban rundunar kabilar mutanen Manassa Gamaliyel ne, ɗan Fedazur.
23 Gamaliyel ɗan Fedazur ne shugaban ɓangaren kabilar Manasse,
Tutar zangon mutanen Ifraimu ta tashi, ƙungiyoyinsu na biye. Shugaban rundunarsu Elishama ne, ɗan Ammihud.
Shugaban rundunar kabilar mutanen Biliyaminu Abidan ne, ɗan Gideyoni.