15 Shugaban rundunar kabilar mutanen Issaka Netanel ne, ɗan Zuwar.
15 Netanel ɗan Zuwar ne shugaban ɓangaren kabilar Issakar,
Tutar zangon kabilar mutanen Yahuza ta fara tashi, ƙungiyoyinsu suna biye. Nashon, ɗan Amminadab, shi ne shugaban rundunarsu.
Shugaban rundunar kabilar mutanen Zabaluna Eliyab ne, ɗan Helon.