Ƙidaya 1:53 - Littafi Mai Tsarki53 Amma Lawiyawa za su sauka kewaye da alfarwa ta sujada don su yi tsaronta, domin kada wani dabam ya matsa kusa har ya sa in yi fushi in bugi jama'ar Isra'ila.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202053 Amma Lawiyawa za su kafa sansaninsu kewaye da tabanakul na Shaida. Don kada fushi yă fāɗo a kan al’ummar Isra’ilawa. Hakkin Lawiyawa ne su kula da tabanakul na Shaida.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |