48 gama Ubangiji ya ce wa Musa,
48 Ubangiji ya riga ya gaya wa Musa cewa,
Amma ba a rubuta Lawiyawa tare da sauran kabilai ba,
“Sa'ad da kake ƙidaya Isra'ilawa, kada ka haɗa da kabilar Lawi.