Karin Magana 9:9 - Littafi Mai Tsarki9 Dukan abin da ka faɗa wa mutum mai hikima, zai ƙara masa hikima. Dukan abin da ka faɗa wa adali zai ƙara masa ilimi. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20209 Ka koya wa mai hikima zai kuwa ƙara hikima; ka koya wa mai adalci zai kuwa ƙara koyonsa. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |