2 Tana tsaye bisa kan tuddai a bakin hanya Da a mararraban hanyoyi.
2 A ƙwanƙoli a kan hanya, inda hanyoyi suka haɗu, ta ɗauki matsayinta;
Takan zauna a ƙofar gidanta, ko a wurin da ya fi duka bisa a cikin gari.
Ta aiki barorinta 'yan mata su je su hau wuri mafi tsayi a birni su yi kira.