8 Ku yi nesa da irin wannan mace! Kada ku yarda ku yi ko kusa da ƙofarta!
8 Ku yi nesa da hanyarta, kana ku je kusa da ƙofar gidanta,
Kada ku yarda irin wannan mace ta rinjayi zuciyarku, kada ku yi ta yawon nemanta.
Ku yi nesa da ayyukan duhu na banza da wofi, sai dai ku tona su.
Kada ka kai mu wurin jaraba, Amma ka cece mu daga Mugun.’
Kada ka yi mugunta! Ka nisance ta! Ka ƙi ta, yi tafiyarka.
Idan kuwa kun yi, girmamawar da ake yi muku za ta zama ta waɗansu. Za ku yi mutuwar ƙuruciya ta hannun mutane marasa imani.
Takan zauna a ƙofar gidanta, ko a wurin da ya fi duka bisa a cikin gari.
Kada ka tafi inda mugaye suke tafiya, kada ka bi gurbin mugaye.
Yana tafe a kan titi kusa da kusurwar da take a zaune, yana wucewa kusa da gidanta,