Karin Magana 4:1 - Littafi Mai Tsarki1 'Ya'yana ku kasa kunne ga koyarwar mahaifinku. Ku mai da hankali, za ku zama haziƙai. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20201 Ku saurara ’ya’yana ga koyarwar mahaifinku; ku mai da hankali, ku sami fahimi. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |