Karin Magana 3:7 - Littafi Mai Tsarki7 Sam, kada ka yarda ka ɗauki kanka kai mai hikima ne fiye da yadda kake, kai dai ka ji tsoron Ubangiji, ka rabu da aikata mugunta. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20207 Kada ka zama mai hikima a ganinka; ka ji tsoron Ubangiji ka kuma guji mugunta. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |