Karin Magana 3:1 - Littafi Mai Tsarki1 Ɗana kada ka manta da abin da na koya maka. Kullum ka tuna da abin da na faɗa maka ka yi. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20201 Ɗana, kada ka manta da koyarwata, amma ka kiyaye umarnaina a cikin zuciyarka, အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |