Karin Magana 2:1 - Littafi Mai Tsarki1 Ɗana, ka koyi abin da nake koya maka, sam kada ka manta da abin da na faɗa maka ka yi. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20201 Ɗana, in ka yarda da kalmomina ka kuma ajiye umarnaina a cikinka, အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |