Karin Magana 14:3 - Littafi Mai Tsarki3 Kalmomin mai hikima za su kiyaye shi, amma maganganun wawa za su jawo masa hukunci. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20203 Maganar wawa kan kawo sanda a bayansa, amma leɓunan masu hikima kan tsare su. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |