Karin Magana 1:7 - Littafi Mai Tsarki7 In kana so ilimi dole ne ka fara da tsoron Ubangiji. Jahilai ba su san darajar hikima ba, sun kuwa ƙi su koya. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20207 Tsoron Ubangiji shi ne masomin ilimi, amma wawaye sun rena hikima da horo. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |