Ishaya 9:3 - Littafi Mai Tsarki3 Ka ba su babbar murna, ya Ubangiji, Ka sa su yi farin ciki. Suna murna da abin da ka aikata, Kamar yadda mutane suke murna sa'ad da suke girbin hatsi, Ko sa'ad da suke raba ganima. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20203 Ka fadada al’umma ka kuma ƙara farin cikinsu; suna farin ciki a gabanka yadda mutane sukan yi murna a lokacin girbi, kamar yadda mutane sukan yi farin ciki sa’ad da suke raba ganima. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |