Ishaya 9:20 - Littafi Mai Tsarki20 A ko'ina a ƙasar jama'a sukan wawashe su ci ɗan abincin da suke iya samu, amma ba su taɓa ƙoshi ba. Har 'ya'yansu ma suke ci! အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202020 A dama za su ci, amma su ci gaba da jin yunwa; a hagu za su ci, amma ba za su ƙoshi ba. Kowa zai mai da naman ’ya’yansa abinci. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |