Ishaya 9:19 - Littafi Mai Tsarki19 Saboda Ubangiji Mai Runduna ya yi fushi, hukuncinsa yana ci kamar wuta ko'ina a ƙasar, yana hallakar da jama'a, kowa na ta kansa. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202019 Ta wurin fushin Ubangiji Maɗaukaki ƙasar za tă ci wuta mutane kuma za su zama abin hura wutar, babu wanda zai ji tausayin ɗan’uwansa. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |