Ishaya 9:10 - Littafi Mai Tsarki10 “Gine-ginen da aka yi da tubali sun rushe, amma za mu sāke gina su da dutse. An sassare ginshiƙan da aka yi da itacen durumi, amma za mu sāke kakkafa su da kyawawan itatuwan al'ul.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202010 “Tubalai sun zube a ƙasa, amma za mu sāke gina su da dutse; an sassare itatuwan ɓaure, amma za mu maya su da al’ul.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |