Ishaya 8:18 - Littafi Mai Tsarki18 Ga ni tare da 'ya'yan da Ubangiji ya ba ni. Ubangiji Mai Runduna, wanda kursiyinsa a kan Dutsen Sihiyona yake, ya maishe mu rayayyen jawabi ga jama'ar Isra'ila. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202018 Ga ni, da yaran da Ubangiji ya ba ni. Mu alamu ne da shaidu a cikin Isra’ila daga Ubangiji Maɗaukaki, wanda yake zama a Dutsen Sihiyona. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |