Ishaya 8:13 - Littafi Mai Tsarki13 Ka tuna fa, ni Ubangiji Mai Runduna, mai tsarki ne. Wajibi ne ni kaɗai za ka ji tsoro. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202013 Ubangiji Maɗaukaki shi ne za ka ɗauka a matsayi mai tsarki, shi ne wanda za ka ji tsoro, shi ne za ka yi rawar jiki a gabansa, အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |