Ishaya 7:6 - Littafi Mai Tsarki6 Nufinsu su kai wa ƙasar Yahuza yaƙi, su tsoratar da jama'a, don su haɗa kai da su, sa'an nan su naɗa ɗan Tabeyel. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20206 “Bari mu kai wa Yahuda hari; bari mu yayyage su mu rarraba su a tsakaninmu, mu naɗa Tabeyel sarki a kansu.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |