Ishaya 7:20 - Littafi Mai Tsarki20 “A lokacin nan, Ubangiji zai yi ijara da wanzami daga wancan hayi na Yufiretis, wato Sarkin Assuriya! Zai aske gyammanku, da gashin kawunanku, da na jikunanku. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202020 A wannan rana Ubangiji zai yi amfani da rezan da aka yi haya daga ƙetaren Kogi, sarkin Assuriya ke nan, yă aske kanku da gashin ƙafafunku, zai kuma aske gemunku. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |