Ishaya 7:19 - Littafi Mai Tsarki19 Za su zo jingim su mamaye kwazazzabai da kogwanni cikin duwatsu, za su rufe kowane fili mai ƙayayuwa da kowace makiyaya. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202019 Za su zo su mamaye kwazazzabai da kogwanni cikin duwatsu, a kan dukan ƙayayyuwa da dukan rammukan ruwa. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |